Madogara Na” is a soulful Hausa song that expresses deep reliance on God as the ultimate source of strength, hope, and guidance. In the song, Samaila Yahaya Waziri reflects on life’s struggles and reminds listeners that no matter the challenges, God remains the only true madogara—a dependable refuge who never fails.
Lyrics
Madogara na by
Samaila Yahaya Waziri
Madogara na
Mahallici na
Makiyayi na
Allah……..
Cikin sunan Uba
Ni zan yi waka
Cikin sunan Uba
Ni zan yi yabo
Girma da yabo
Da kuma daukaka
Su tabbata
Dukka a gare ka
Cikin sarakuna
Kai ne mai sarauta
Cikin makiyaya
Kai ne makiyayi
Me kyau Mahallici na
Madogara Madogara
Ya Mahallici na
Da kai nake dogara
Mahallici na
Da kai nake dogara
Ya Mahallici na…
Madogara na Madogara na
Ya Mahallici na
Da kai nake dogara
Mahallici na
Da kai nake dogara
Ya Mahallici na…
Madogara na Madogara na
Kai ne Madogara ta
Ya Allah na
Kai ne mafaka ta
Ta har abada
Ba zan ji tsoro ba
Domin kana tare Da ni
Kai ne karfi na
Madogara ta
Ni na duba
Cikin duniyan nan
Na ce waiyo
Waiyo waiyo
Waiyo waiyo
Ba wani boka
Ko laya
Ko guru
Ko tsafi
Da zan bi oo
Im ba kai ba
Mai ceto,mai ceto
Domin kai ne hanya
Domin kai gaskiya
Kai ne rai,kai ne rai
Kai ne rai,kai ne rai
Ba mai zuwa
Wurin Uba oo
Sai ta wurin ka waiyo
Madogara Madogara
Ya Mahallici na
Da kai nake dogara
Mahallici na
Da kai nake dogara
Ya Mahallici na…
Madogara na Madogara na
Ya Mahallici na
Da kai nake dogara
Mahallici na
Da kai nake dogara
Ya Mahallici na…
Madogara na Madogara na
Ya Mahallici na
Da kai nake dogara
Mahallici na
Da kai nake dogara
Ya Mahallici na…
Madogara na Madogara na
Ya Mahallici na
Da kai nake dogara
Mahallici na
Da kai nake dogara
Ya Mahallici na…
Madogara na Madogara na
