Gospel song Lyrics Music

MAI CETO NA KIRA BY SAMAILA YAHAYA WAZIRI

“MAI CETO NA KIRA” 🔥🙏A deep cry from the heart… a call to the One who never fails. When life gets heavy and no one seems to understand, there is always a Savior listening. This song is a reminder that no matter the pain, struggles, or loneliness — help is just a call away.

Download Mp3

Let every word lift your spirit, strengthen your faith, and remind you that you are never alone. When you call, Mai Ceto (The Savior) will answer.

🎶 Listen… feel it… believe it.

#MaiCetoNaKira #Faith #Hope #SpiritualVibes

Lyrics

MAI CETO NA KIRA BY SAMAILA YAHAYA WAZIRI

 

Matta 11:28-29 tana cewa

Kuzo gare ni,dukan ku

Masu wahala, masu fama da kaya

Ni kuwa zan baku hutawa

Ku shiga bautata,ku kuma

Koya a gare ni,domin ni

Mai tawali’u ne,mara girman kai

Za ku kuwa sami kwaciyan rai

 

Uouo yan uwa mu zo

Mai ceto na kira…

Yan uwa mu zo

Zai karbe mu

Zai bamu hutawa

Mai ceto na gira

Uouo yan uwa mu zo

Mai ceto na kira…

Yan uwa mu zo

Zai karbe mu

Zai bamu hutawa

Mai ceto na gira

 

Ina kake,ina kike,ina muke

Omo Mai ceto na kira

Ina kake yah,ina kike,ina muke

Mai ceto na kira

Ina kake,ina kike,ina muke

Omo Mai ceto na kira

Ina kake yah,ina kike,ina muke

Mai ceto na kira

Mai ceto yana nan…

Omo Mai ceto yana nan..

Mai ceto na kira ae…

Domin zai bamu hutawa

Omo Mai ceto yana nan

Omo Ma ceto yana nan

Mai ceto na kira ae..

Domin zai bamu hutawa

 

Uouo yan uwa mu zo

Mai ceto na kira…

Yan uwa mu zo

Zai karbe mu

Zai bamu hutawa

Mai ceto na gira

Uouo yan uwa mu zo

Mai ceto na kira…

Yan uwa mu zo

Zai karbe mu

Zai bamu hutawa

Mai ceto na gira

 

In dai har mun roka

Mai ceto yana nan

Ai zaya bamu..uouo

In dai har mun nema..

Mai ceto yana nan..

Ai zamu samu e…

In dai mun kwankwasa

Mai ceto yana nan

Ai zaya bude mana…uouo

To mene muke gira

To mene muke gira

Mutanen duniya

In dai har mun roka

Mai ceto yana nan

Ai zaya bamu..uouo

In dai har mun nema..

Mai ceto yana nan..

Ai zamu samu e…

In dai mun kwankwasa

Mai ceto yana nan

Ai zaya bude mana…uouo

To mene muke gira

To mene muke gira

Mutanen duniya

Mutanen duniya

 

Uouo yan uwa mu zo

Mai ceto na kira…

Yan uwa mu zo

Zai karbe mu

Zai bamu hutawa

Mai ceto na gira,mutanen duniya

Uouo yan uwa mu zo

Mai ceto na kira…

Yan uwa mu zo

Zai karbe mu

Zai bamu hutawa

Mai ceto na gira,mutanen duniya

Uouo yan uwa mu zo

Mai ceto na kira…

Yan uwa mu zo

Zai karbe mu

Zai bamu hutawa

Mai ceto na gira,mutanen duniya

Uouo yan uwa mu zo

Mai ceto na kira…

Yan uwa mu zo

Zai karbe mu

Zai bamu hutawa

Mai ceto na gira,mutanen duniya

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *