TUNA DA MAI CETO” is a soul-lifting message that reminds us of the unbreakable connection we have with our Savior. It speaks about faith, hope, and the peace that comes from walking closely with God. Through every trial and every victory, we are never alone—our Savior is always with us, guiding, protecting, and giving us strength.
Download MpThis message encourages believers to trust deeply, hold on to their faith, and remain steadfast, knowing that with the Savior by our side, no situation is impossible.
Lyrics
TUNA DA MAI CETO BY
SAMAILA YAHAYA WAZIRI
Eh. ….. jama’a
Ko kuna tuna wa
da Mai ceton ku
Kira gare ku
A duniyan nan babu wani
Kamar Annabi Isa
A duniyan nan babu wani
Kamar Allah…..
Ka dubi duniyan nan
Kana ta shan bakin wahala
Ki dubi duniyan nan
Kina ta shan bakin wahala
In ka tuna da Mai ceto
Wahalar ka zata kare
In ki tuna da Mai ceto
Wahalar ki zata kare
Inna tuna da Mai ceto
Inna tuna da Mai ceto
Inna tuna da Mai ceto
Farin cikin nake yi
Inna tuna da Mai ceto
Inna tuna da Mai ceto
Inna tuna da Mai ceto
Farin cikin nake yi
Ku dubi duniyan nan
Chute Chute sun yi yawa
Ku dubi duniyan nan
Kise kise sun yi yawa
Ku dubi duniyan nan
Komai yana lalace wa
Ku dubi duniyan nan
Duniya tana juye wa
Mu marmasto kusa
da Mai ceto
Domin mu sami salama
Mu marmasto kusa
Da Mai ceto
Domin mu sami
kwaciyan rai
In mun tuna da Mai ceto
Wahalar mu zata kare
In mun tuna da Mai ceto
Wahalar mu zata kare..waiyo
Inna tuna da Mai ceto
Inna tuna da Mai ceto
Inna tuna da Mai ceto
Farin cikin nake yi
Inna tuna da Mai ceto
Inna tuna da Mai ceto
Inna tuna da Mai ceto
Farin cikin nake yi
Ku marmasto….
Ku marmasto,ku marmasto
Ku marmasto,ku marmasto
Ku marmasto kusa da Mai ceto
Ku marmasto….
Ku marmasto,ku marmasto
Ku marmasto,ku marmasto
Ku marmasto kusa da Mai ceto
In mun tuna da Mai ceto
Wahalar mu zata kare
In mun tuna da Mai ceto
Wahalar mu zata kare
Inna tuna da Mai ceto
Inna tuna da Mai ceto
Inna tuna da Mai ceto
Farin cikin nake yi
Inna tuna da Mai ceto
Inna tuna da Mai ceto
Inna tuna da Mai ceto
Farin cikin nake yi
Inna tuna da Mai ceto
Inna tuna da Mai ceto
Inna tuna da Mai ceto
Farin cikin nake yi
Inna tuna da Mai ceto
Inna tuna da Mai ceto
Inna tuna da Mai ceto
Farin cikin nake yi
